Nasiru El-Rufai
Labarai

Na yafe wa masu zagi na amma ba zan kyale masu yi min ƙazafi ba – El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai yace ya yafewa malaman da yace suna zaginshi i akan dokar fita a jihar Kaduna.

DABO FM ta tattara cewar malaman addinai a jihar Kaduna sunyi ta sukar El-Rufa’i akan dokar hana fita da suka ce ta hana su salla musamman ta Juma’a.

A jawabin da gwamnan yayi a yau Talata, yace gwamnatin jihar za ta cigaba da daukar dukkanin matakan kariya daga cutar Kwabid19 da ta addabi duniya.

“Ko a Makka ba za a yi sallar Idi ba, amma mu a nan malamai sun hau mumbari suna cewa mun hana sallah. Kuma sun sani. Saboda haka Allah ya isa.”

Sai dai yace ba zai yafewa dukkanin masu yi musu kazafi ba.

Karin Labarai

Masu Alaka

Kyan Alkawari: El-Rufa’i ya sanya ‘danshi na cikinshi a makarantar Firamare ta gwamnanti

Dabo Online

Ya sanya ‘danshi a makarantar da ya kashe wa miliyan 195, ya dauki Malamai 42 na musamman, El-Rufa’i

Dabo Online

Ko Sheikh Zakzaky zai warke a kasa da kwanaki 1416 da suka ragewa Buhari da El-Rufai?

Dabo Online

El Rufa’i ya kara mafi karancin albashin yan fansho daga N3000 zuwa N30,000

Dabo Online

Kaduna: Banyi hatsari ba, ina nan da raina cikin koshin lafiya – El- Rufa’i

Dangalan Muhammad Aliyu

El-Rufa’i zai kaddamar da shirin bada ilimi kyauta a Kaduna

Muhammad Isma’il Makama
UA-131299779-2