Mutum-mutumi ya karbe aikin ‘Yan Sanda a kasar Sin

Mutum-mutumi na farko ya fara gudanar da ayyukan ‘yan Sanda a kasar Sin(China)Kamar yadda aka tsara…

Dambarwar Gandujiyya da Kwankwasiyya: An kama Naziru Sarkin Waka

Yanzunnan mun samu rahoto cewa jami’an tsaro sun kama mawaki Naziru Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano…

Ko faduwar Atiku zata zama tashin Kwankwaso?

Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara…

Daga Karshe: Najeriya ta Doke kasar Kamaru a zaman Kotun Yau

Koton tarayya dake zamanta a Abuja, ta fatattaki karar da jam’iyyar PDP da kuma tsohon mataimakin…

Kotu tayi watsi da karar Atiku, Buhari yayi nasara a kotun zabe

Kotun sauraren korafin zabe dake da zama a Abuja, tayi watsi da korafin Atiku na kalubalantar…

Matashi ya alkauranta raba Naira Miliyan 4 idan Atiku yayi nasara a Kotu

DABO FM ta binciko wani matashi yayi alkawarin rabawa mutane 20 Naira miliya 4 idan Alhaji…

Akwai alamun nasara ga Buhari bayan Atiku ya kasa kare ikirarinshi na anyi magudi a jihohi 11

Kotun dake sauraren korafin zaben shugaban kasa dake Abuja tayi watsi da korafin Atiku. Atiku yayi…

Duk da zaman Kotun da ake yi a yau, a kan shari’ar shugaban kasa

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalissar zartawa a yau Laraba

Kai Tsaye: Daga Kotun sauraren karar zaben shugaban Kasa

A rika sake loda shafin domin sabon aike. Yanzu haka kowanne bangare ya hallara, ana dakon…

Yarjejeniyar yin kamfanin Madara tsakanin Kaduna da Denmark zai samar da ayyukan yi 50,000

Gwamnatin jihar Kaduna da kamfanin Arla Foods International, sun kulla yarjejeniya domin kirkirar kamfanin Madara a…

Karon farko cikin shekaru 10 a Zamfara, Matawalle ya karawa Malaman Firamare 6,709 matakin aiki

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya karawa Malaman Firamare 6,709 girma a matsayinsu na ma’aikatan…

Sanarwa game da saukar Daliban Kwankwasiyya 370 a kasar Indiya

Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu…

Turmutsutsu ya hallaka ‘Yan Shia 31, ya jikkata 100 a birnin Karbala na kasar Iraqi

Jamian Iraqi sun bayyana cewa; A kalla mutane 31 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani turmutsutsu…

APC ta sake rasa kujerar Sanata, PDP ta sake cin galaba

Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da…

APC ta sake rasa kujerar Sanata, PDP ta sake samu

Kotun sauraren korafin zaben majalissar dokoki dake da zama a jihar Etiki to kwace nasarar da…

Kotu ta soke zaben dan Majalissar APC a jihar Kano

Kotun sauraron korafe korafen zaben Majalissar dokokin Najeriya dake da zama a jihar Kano, ta soke…

Sabon jadawalin Albashin jami’an ‘Yan Sanda

Kwastabul (PC) II – N84,000 Kwastabyl (PC) I – N86,000 Sajan Kofur (SC) – N96,000 Sajan…

Yanzu-yanzu: An Gwabza da ‘Yan Shi’a da Jami’an Tsaro

Labarin Da Ke Shigo Mana Yanzu Na Nuna Cewa Yan Kungiyar Shi’a Ta Imn Sun Cika…

Kura-ture-Turmi: Rikici ya barke tsakanin Jami’an tsaro da ‘Yan Shia

Labaran Hotuna: Rahotanni da muke samu yanzu sun tabbatar da ba ta kashi tsakani kungiyar IMN…

Yanzu-Yanzu

Duk da sanarwar gargadi da Rundunar ‘Yan Sanda ta bayar, yanzu haka ‘yan Shi’a sun fito…