Copyrighted.com Registered & Protected

Kano: Amarya ta kashe uwar gida a wata na takwas da tarewa

Amaryar ta kashe uwargidan ne a cikin wata na takwas daga tarewarta a gidan miji. Al’amarin…

Tsintsiyar Najeriya ta kafa tarihi, tafi kowacce girma a duniya

Najeriya ta kafa tarihi wajen samun tsintsiyar da tafi kowacce tsintsiya girma a duniya. A Lokacin…

Shirin mu akan zaben 2019 – ‘Yan Shi’a

Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya wacce aka fi sani da Shia, ta nesanta kanta daga…

Buhari ya hana Atiku wajen taro a Abuja

A lokacin da bai wuce kasa da sati daya a gudanar da babban zaben kasar Najeriya…

Bola Tinubu ya kira Obasanjo da lalataciyyar madara

Bola Ahmed Tinubu, ya zargi tsohon shugaban kasar Najeriya dayin magudin zabe a shekarar 2003 da…

Adamu Zango ya karbi darikar Kwankwasiyya.

A ranar Juma’a fitattacen jarumin Adamu Zango ya tasa keyarshi zuwa jami’iyyar PDP bayan wata ‘yar…

Na rantse bazamu sake satar kudin Najeriya ba – Atiku Abubakar

Tsohon mataimaki kuma dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin inuwar jami’iyyar PDP yace bazasu sake satar…

Sulhun shafaffu da mai a karamar hukumar Fagge

Wannan sako ne daga wani matashi daya bukaci mu boye sunanshi. Kaima zaka iya turo mana…

Mun bar barayi da Allah – Buhari

Shugaba Muhammad Buhari yace hukuncin duk masu sace kudin al’ummar yana wajen Allah. Shugaban yayi bayanin…

2019: Adam Zango yayi hannun riga da tafiyar Buhari

Fitattacen jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya koma goyon bayan tsohon mataimaki kuma dan takarar shugabanci…

Kano: Kwankwaso, Atiku zasu iya amfani da filin wasa na Sani Abacha – KNSG

Gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace Kwankwaso, Atiku da sauran ‘yayan jami’iyyar PDP…

Kalli wasu matasan jami’iyyar APC sunyi tsirara

Wasu ‘yayan jamiyyar suna gani wani sabon salo ne na fita yawon yakin neman zabe. Hoton…

Kano: Ni yakamata a zaba – Muhammad Abacha

Muhammad Abacha, ‘da ga tsohon shugaban kasar ta Najeriya, Gen Sani Abacha yace jihar Kano shi…

Taraba: An sako sakataren gwamnati da masu garkuwa suka sace

Hassan Mijinyawa, sakataren yada labaran gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya dawo gidan bayan da masu…

Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC

Babbar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tace jami’iyyar APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya a…

Tabbas Ganduje ya karbi cin hanci – EFFC

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da…

Kano: Gobara ta tashi a kasuwar Sabon Gari

Gobara ta tashi ne a yau Litini, a kasuwar Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge a…

Asisat Oshoala ta tafi Barcelona

‘Yar wasan gaba ta kungiyar Super Falconets ta Najeriya, Asisat Oshoala ta kammala komawa kungiyar kwallon…

Zuwan Buhari Kano: Shin Buhari yana goyon bayan ‘yan rashawa?

A cigaba da yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari, yau na sauka a garin Kano domin…

Zuwan Buhari Kano: An dauke wuta lokacin jawabin shugaba Buhari a fadar sarkin Kano

A cigaba da yawon yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari, yau jirgin shugaban ya sauka…

%d bloggers like this: