‘Yan Najeriya 65,000 ne sukayi aikin Hajjin Bana – Hukumar Alhazai

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ya bada sanarwar cewa yan Najeriya kimanin 65,000 suke a kasa…

Hotuna: Wutar Lantarki a Birtaniya ta kara daukewa bayan gyara a shekaru 16

Hoton:JAMES MARLOW Hoton:PA MEDIA Dabo FM ta binciko cewa, tin a shekarar 2003, kasar bata kara…

Kudi da mukami daga Iran ne suka ja Al-Zakzaky zuwa Shia – Yayan Zakzaky

Sheikh Muhammad Yakubu shi ne yayan shugaban IMN ta Shi’a, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky. Sheikh Muhammad Yakubu…

Dan Fansho ya mayarwa gwamnatin jihar Bauchi rarar miliyan 1 daga kudaden da aka biyashi

Shugaban kungiyar ma’aikata ‘yan Fansho na jihar Bauchi, Habu Gar, ya shawarci gwamnatin jihar da ta…

EL-Rufai ya gindaya tsauraren sharuda 7 kafin amincewa da tafiyar Al-Zakzaky kasar Indiya

Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ta zayyana sharuda 7 da za’a cika…

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi za ta dauki sabbin Ma’aikata

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, tana neman sabbin Ma’aikata. DABO FM ta…

Tsoho mai shekaru 60 ya yi wa Yarinya ‘yar shekara 10 fyade a jihar Imo

Rundunar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Imo ta tabbatar da kamu wani mutumin mai shekaru 60…

Kamfanin Lantarki na KEDCO ya na bin Kanawa bashin Naira biliyan 148

Kamfanin dillancin wutar Lantarki na KEDCO yana bin Kanawa bashi Naira biliyan 148 na kudin wutar…

Daukar Aiki: Kamfanin Dangote da Abdussamad BUA suna neman sabbin Ma’aikata

Daga cikin manyan kamfanonin simiti a Najeriya, Dangote da BUA Group, suna neman sabbin maaikata a…

Gwamnatin Kaduna zata daukaka kara akan izinin Al-Zakzaky na zuwa Indiya

Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufai tace zata daukaka kara akan hukuncin da…

‘Yan Najeriya 65,000 zasu yi aikin Hajjin 2019, adadin da ya ragu da 10,000 a shekarar 2014

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ya bada sanarwar cewa zuwa yanzu adadin alhazan Najeriya sun kai…

Gwamnan Borno ya baiwa tsofaffin Ma’aikata 10,319 kudadensu na Fansho

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya rattaba hannu kan biyan kudaden barin aiki na ma’aikata…

Me ya faru da Adam A Zango yake ta barin na zance na babu dalili a Instagram?

Tin a makon da ya gabata ne fitaccen jarumin a masana’antar Kannywood, Adamu Zango yake ta…

Yau watan Yuli yake 35 a jihar Kano – Ma’aikata a jihar sun koka bisa rashin Albashi

Ma’aikatan gwamnati a jihar Kano sun koka kan yacce gwamnatin jihar tayi ke-me-me da batun biyansu…

Kotu ta bayar da belin Al-Zakzaky don neman lafiya

Wata babbar kotu dake da zama a jihar Kaduna ta bayar da belin shugaban kungiyar IMN…

#RevolutionNow: ‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar kifar da gwamnatin Najeriya a jihar Legas

Anata arangama tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar juyin juya hali da ake gudanarwa a jihar…

#RevolutionNow: ‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar kifar da gwamnatin Najeriya a jihar Legas

Anata arangama tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar juyin juya hali da ake gudanarwa a jihar…

EFCC sun kai sumame gidan Abdulaziz Yari na Zamfara

A ranar Lahadi, Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kai sumame…

Zane-zane na basira da ‘dan Arewa Abbas Nabayi mai shekaru 21 yake yi

A cigaba da shirin DABO FM na binciko hazikan matasan Arewa wadanda suke da baiwa a…

‘Dan Najeriya ya kammala karatu da sakamako mafi kyau a Jami’ar kasar Indiya

Dan Najeriya ya fita da sakamakon mafi kyawu a wata Jami’a dake kasar Indiya. Dalibin mai…