Yanzu Yanzu: Gwamnati ta fara hukunta masu hannu a kisan Mr Johnson Kolade

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta fara hukunta jami’anta da ke da hannu wajen harbe Mr…

Shugaba Buhari ya dauki hanyar zuwa kasar Jordan da Dubai

Yau Alhamis da misalin karfe hudu da ‘yan dige-dige, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki hanyar…

Rana irin ta Yau: Shekara 9 da rasuwar Alhaji Abubakar Rimi

Yau Alhamis 04/04/2019, rana ce da tayi daidai da ranar da tsohon Gwamnan jihar Kano, Alhaji…

Gwamnatin Zamafara zata dauki matsafa 1,700 domin tabbatar da tsaro

Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Abdulaziz, tace zata dauki matsafa 1,700 domin samarwa jihar zaman…

Kano: Zaɓaɓɓun ‘yan majalissun PDP a jihar Kano sun karbi takardar shaidar lashe zabe daga INEC

NYau Alhamis, 04/04/19, zababbun ‘yan majalissun jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP suka karbi shaidar lashe…

Gwamnatin tarayya zata rage harajin “Giya”

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta yi nazari dangane da harajin barasa da Kamfanukan dake sarrafa…

Tsaro: Tawagar El-Rufa’i ta tarwatsa dandazon masu garkuwa da mutane a kan titi Kaduna-Abuja

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i ya jagoranci tawagar jami’an tsaro wajen fatattakar masu garkuwa da…

Taraba: Kungiyar ASUU ta kara tafiya yajin aikin sai baba ta gani

Kungiyar ASUU, reshen jihar jami’ar jihar Taraba ta sake komawa yajin aikin sai baba ta gani…

Kisan Kolade Johnson abin baƙin ciki ne ƙwarai da gaske – Shugaba Buhari

Ana ta cigaba da alhinin kisan Mr Kolade Johnson, dan jihar Legas da hukumar ‘yan sandan…

Nuna alhinin kisan wani dan Legas da shugaba Buhari yayi ya janyo cece-kuce

‘Yan Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu bisa nuna alhini da shugaba Muhammadu Buhari ya nuna…

Zaben Kano: Gwamna Ganduje ya karbi takardar shaidar lashe zaben Gwamnan Kano daga INEC

Yau Laraba, 03/04/19, hukumar INEC ta rabawa zabbaben  Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, tare da…

Shawarata ga Shugaba Buhari kan yadda za’a magance tsaron Borno da Zamfara, Daga Datti Assalafiy

ZUWA GA MAIGIRMA SHUGABAN ‘KASA MUHAMMADU BUHARI Maigirma shugaban ‘kasa Muhammadu Buhari ni Datti Assalafiy na…

Matsalar Tsaro: Akwai buƙatar a tuna maka Baba, Daga Rabi’u Biyora

Wallahi Tallahi al’ummar Nigeria sun kaunaceka ne sakamakon sanin da sukayi maka na jarumin soja, wanda…

Taskar Matasa: Sai an cire son zuciya za’a iya magance matsalar Almajiranta – Zainab Naseer

RA’AYINA AKAN MAGANCE MATSALAR ALMAJIRANCI Almajiranci ya zama al’adar arewacin Nigeria. saboda haka ni a ra’ayina…

Zamfara: Jami’an tsaro basa mana aikin komai – Sarkin Shanun Shinkafi

Sarkin Shanun Shinkafin jihar Zamfara, Dakta Sulaiman Shuaibu Shinkafi ya bayyana a wata hira da yayi…

Kwankwaso yayi wa daliban Najeriya a kasar Indiya sha-tara-ta-arziki, a ziyarar da ya kai musu yau Talata

Yau Talata, 02/04/19, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kai ziyara jihar Rajasthan dake arewacin kasar Indiya.…

An kashe wata ‘Yar Najeriya bisa laifin safarar kwaya zuwa kasar Saudi Arabia

Hukumomi a kasar Saudi Arabiya sun kashe wata mata ‘yar Najeriya bisa aikata laifin safarar kwaya…

“Babu abinda Buhari zai iya yi akan zaben Kano” – Gwamnatin Tarayya

Mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, yayi karin haske bisa matsayin shugaban…

Rigar ‘Yanci: Sabon Salo , Gwamnan Jama’a da Gwamnan Shafaffu da Mai, Daga Dangalan Muhammad Aliyu

Zaku iya turo da naku sakon ta adreshin email dinmu a “submit@dabofm.com Jihar Kanon Dabo, jiha…

Mutum 42 sun rasa rayukansu a harin da ‘Yan Bindiga suka kai wasu kauyukan jihar Zamfara

‘Yan bindiga da ake zargi sun kai hari kauyukan Kware, Kurya da Kursasa da wasu makotan…