Kaduna: Hatsari ya ritsa da wasu matasa a wajen murnar cin zaben Shugaba Buhari

A saifyar yau, al’ummar Najeriya magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari suka fito domin nuna murnar lashe…

Ban amince da zaben 2019 ba, kuma sai na kai kotu

Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace bai yadda da…

Kada Atiku ya yarda da sakamakon zabe, domin magudi akayi – Dr Ahmad Gumi

A wani sako da Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya wallafa a shafinshi na facebook, yayi kira…

‘Yan Najeriya sun yanke hukunci, NNPC ta huta?, Buhari yaci zabe.

Anan za’a iya cewa karshen tuka-tikin kik, wai kurunkus dan kan bera, bayan gabatar da zaben…

Kishi: Wata mata ta rikito da mijinta daga bene, bayan da tace ya cije ta

Mata ta rikito da mijinta daga kan kafar bene, bayan da tace ya cije ta a…

Zamu karbi sakamakon zabe, fatanmu a zauna lafiya – Kwankwaso

Sanatan Kano ta tsakiya, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga magoya bayanshi dasu zama masu…

#NigeriaDecides2019: Alamu sun nuna kifewar Kwankwaso, Saraki da Dino Melaye

A cigaba da tattara bayanan kuri’un da mutanen Najeriya suka kada, dukkan alamu sun nuna faduwar…

Jami’an tsaro sun cafke Buba Galadima

Shugaban tsagin R-APC kuma mai magana da yawun ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP,…

Sakamakon zabe kai tsaye daga birnin Kano da kewaye

Bagwai: President: APC: 23,375.    PDP: 10,584 Bunkure: President: APC: 27,232     PDP: 9,528  …

Zaben2019: Jim kadan bayan yi masa tiyata, mara lafiyar ya fito zabar shugaba Buhari a Jos

   

#NigeriaDecides2019: Atiku ya lashe akwatin gidan Kwankwaso

A cigaba da tattara bayanan sakamakon mazabun fadin tarayyar Najeriya, dan takarar PDP, Atiku Abubakar ya…

#NigeriaDecides2019: Atiku yasha kashi a akwatin kofar gidanshi

Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sha kayi a akwatin…

#NigeriaDecides2019: “Yan daban jami’iyyar APC sun kone wasu akwatinan zabe a Lagos

Matasan jihar Lagos sun mika kokensu ga hukumar zaben kasa ta INEC saboda barazanar da suka…

#NigeriaDecides2019: ‘An harbe wani shugaban APC a jihar Rivers

Rahotanni sun shigo cewa wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye su ba sun harbe wani…

#NigeriaDecides2019: An kama shuwagabannin APC da katinan zabe masu yawa

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa jami’an tsaro sun cafke wasu manyan jami’iiyar APC da tarin…

#NigeriaDecides2019: Jami’ai sun harbe Agent din PDP a jihar Rivers

Jaridar Independent ta rawaito cewa an harbe wani Agent din jami’iyyar PDP a mazabar “Ward 10”…

#NigeriaDecides2019: ‘Yan sanda cun cafke matasan da sukayi yunkuri sace akwatin zabe a jihar Abia

Jami’an ‘yan sandar jihar Abia sun bayyana rahoton kame wasu matasa guda 10, yayinda sukayi yunkurin…

#NigeriaDecides2019 : Atiku ya kada kuri’arshi a garin Yola

Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri’arshi a garin…

Zaben2019: Shugaba Buhari ya kammala kada kuri’arshi a garin Daura

Zaben2019: Abubuwan fashewa sun tashi a Maiduguri

A safiyar yau ta Asabar, ranar da ‘yan Najeriya zasu kada kuri’unsu na zabar sabon shugaban…