Rahama Sadau ta kammala karatu a kasar Cyprus

Fitacciyar jarumar, Rahama Sadau ta kammala karatun ta jami’ar Eastern Mediterranean University dake birnin Famagusta a…

Barayin Kannywood: Sun sace miliyan 23 – Ummi Zee-Zee

Sani Danja, Fati Muhd, Zahraddin Sani, Al-amin Buhari da mai bada umarni Eemrana, sune manyan barayin…

Kasar Saudiyya zata gayyaci Jay Z da Beckham, bude gidan rawa

Gayyatar ya biyo bayan shirye-shiryen yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman Al Saud na maida…

Ko shugaban karamar hukuma na samu, zanyi -Isa Yuguda

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda yace a shirye yake da zama shugaban karamar hukuma idan…

Mahaifiyar Ahmed Musa ta rasu

Mahaifiyar dan wasan gaban kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Ahmed Musa ta rasu ne bayan fama…

Gobara ta kone kamfanin giya a jihar Abia

Hukumar kare hadura da kashe gobara ta jihar Abia, kudancin Najeriya sun bada tabbacin tashin dobara…

Saurayi ya kashe kanshi bayan zargin fyade

Asiwaju mazaunin garin Lagos ya kashe kanshi a wani hotal dake garin na Lagos da misalin…

Atiku zai fuskanci matsin lamba inya dawo Najeriya – Lai Muhammad

Lai Muhammad, ministan yada labarai na kasa ya bayyanawa manewa labarai cewa tsohon mataimaki kuma dan…

Sabuwar taswirar kudin fasfo a Najeriya.

Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service) ta fitar da sabuwar taswirar…

Hotuna: Atiku a Amurka

Atiku bai je Amurka ba – Paul Ibe

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar bai bar kasa Najeriya zuwa kasar Amurka ba. Mai…

Atiku Abubakar ya dau hanyar zuwa kasar Amurka

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP ya kama hanyar zuwa kasar Amurka. Atiku Abubakar…

Juventus ta lashe Super Coppa karo na takwas

Kungiyar dake jan ragamar teburin gasar Serie A ta kasar Italiya ta samu damar lashe kofin…

Mikel Obi zai koma Crystal Palace

Kungiyar Crystal Palace na zawarcin kyaftin din kungiyar Super Eagles. Mikel Obi ya katse kwantiraginshi daga…

Hatsarin Ekiti cikin hotuna

Hatsarin dai yayi sanadiyyar mutuwar mutanen da ba’a bayyana adadinsu ba. Hatsarin ya faru a Iworoko,…

‘Yar Saudiyar da tayi ridda, ta samu mafaka a Canada

Rahaf Mohammed Alqunun ta isa birnin Toronto dake kasar Canada. Labaran Hotuna Lokacin isowar Rahaf Mohammed…

Sai na kashe Buhari – Victor Odungide

Mutumin mai suna Victor Odungide yayi wannan furuci a shafinshi na Twitter @vikolo2000 Hakan ya biyo…

Liverpool ta zauna daram a kan tebur

Kungiyar ta Liverpool ta samu nasara a wasan ta na ranar asabar data kara da takwararta…

Ighalo zai maye gurbin Suarez a Barcelona

Dan wasan gaban na Super Eagles Edion Ighalo yana cikin ‘yan wasan da Barcelona ke domin…

Ba mu ba APC – Rochas

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha yace al’ummar jihar Imo zasu zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin…