Tabbas Ganduje ya karbi cin hanci – EFFC

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da aka ga gwamnan Kano yana karbar na goro.

Bayan tsawon lokaci da hukumar ta dauka na duba na tsanaki domin yin amfani da kwarewarta wajen tabbatar da sahihanci ko rashinshi, akan bidiyon gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje.

Wata majiyar sirri tace, “Anki bayanna labarin saboda harkokin siyasa da zasu iya kaiwa shugaba Muhammadu Buhari rasa kuri’ar jama’ar Kano, wacce itace jiha jagaba dake kadawa shugaban kuri’ar da babu irinta.”

Sauran labarin yana shigowa……

%d bloggers like this: