‘Azumin Sittu Shawwal ba shi da asali, yin shi Bidi’a ne’

Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa yin azumin sittu Shawwal ba shi da asali, hasali ma yinsa bidi’a ce bisa wani babi da ya karanto daga cikin Muwadda … Continue reading ‘Azumin Sittu Shawwal ba shi da asali, yin shi Bidi’a ne’