Shugaban sojojin sama, Sadique Abubakar ya bayyana Gwamnatin Najeriya ta sayo sabbin jirage masu saukar ungulu na yaki domin fatattakar yan ta’adda da masu garkuwa da mutane da Boko Harama fadin Najeriya. Dabo FM ta rawaito Shugaban sojan saman ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a garin Abuja bayanContinue Reading

Rundunar Soji saman Najeriya karkashin dakarunta na Lafiya Dole, sun karkashe mayakan kungiyar Boko Haram a wani hari da rundunar da kai zuwa dajin Sambisa. Kakakin rundunar, Ibukunle Daramola ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar a hedikwatar rundunar dake Abuja. DABO FM taContinue Reading

Majalissar zartarwar jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 2.543 domin gina sabbin asibitoci da gyaran kananan asibotici dake yankin sabbin masaratun kano na Bichi, Gaya, Rano da Karaye. Mallam Muhammad Garba, kwamishinan yada labarai na jihar Kano, shi ne ya bayyanawa manema labarai jim kadan bayan kammala zamanContinue Reading

Wani Likita a kudancin kasar Indiya, ya samu nasarar ciro Kifi a cikin hancin wani Yaro a kasar Indiya. DABO FM ta tattaro cewa; Yaron ya gamu da iftila’in shigewar Kifin cikin hancinshi bayan ya fada cikin wata tamkekiyar Rijiya dake kusa dasu gidansu a jihar Tamil Nadu. DABO FMContinue Reading

Majalissar Dattajai ta ki aminta da kudirin kakaba takunkumin domin hana shigowa da injinan ‘Generator’ cikin Najeriya. Yayin zaman majalissar na ranar Talata, Sanata Chukwuka Utazi, mai wakiltar Enugu ta Arewa, ya kawo kudirin da zai shawo kan matsalar wutar Lantarki da ta dade tana ciwo kasar Tuwo a kwarya.Continue Reading

Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta kasa reshen Jihar Kaduna, Sheikh Rabi’u Abdullahi Zariya, ya jagoranci tawaga ta musamman, domin kai gaisuwan ban girma ga mai Martaba Sarkin Zazzau kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kaduna, Alh Shehu Idris, da bayyana masa shirye-shiryen da Kungiyar ke yi, na gudanar da gagarumin wa’aziContinue Reading

Da safiyar yau ne gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya kai ‘danshi Abubakar, makarantar Firamare ta Capital School dake jihar. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnan ya alkaurata sanya ‘dan nashi a makarantar gwamnati da zarar ya cika shekaru 6 a duniya. Sai dai DABO FM tayi waiwayeContinue Reading