Copyrighted.com Registered & Protected

Duk wanda yace komai yana tafiya dai-dai a Najeriya, ‘Makaryaci ne Munafiki’ – Sheikh Gumi

Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya ce ” MAKARYACI NE WANDA YACE KOMAI NA TAFIYA DAIDAI…

Bayan korafin “Anci Moriyar Ganga” da masu bukata ta musamman sukayi, Buhari ya hada musu Shan Ruwa

Shugaban Muhammadu Buhari ya hadawa masu bukata ta musamman buda baki a fadar gwamnatin dake babban…

Mun bawa gwamnonin jihohi cikakken taimako – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta kyautatawa gwamnoni jihar Kano. Buhari ya bayyana…

Zan ruguje sabbin Masarautun jihar Kano – Abba ‘Gida-Gida’

Abba Kabir Yusuf “Gida Gida”, dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jami’iyyar PDP ya…

Mai auri-saki ba mazinaci bane – Adamu Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya bayyana cewa, “Mutane su sani, mai…

An nemi kotu ta dakatar da Hon Femi Gbajabiamila bisa laifin yin zambar dala 25,000 a Amurka

Wani dan Najeria, Philip Undie, ya shigar da kokenshi zuwa ga wata babbar kotun tarayya dake…

Ana ta Rai…: Majalissa dokoki ta aminta da karin sabbin masarautu a jihar Zamfara

Majalisar dokokin jihar Zamfara ta zartar da kudirin neman kirkirar sabuwar masarauta a jihar. A ranar…

Kashi 18 daga cikin 30 na masu tabin hankali a Najeriya, Mata ne – Likitan Kwakwalwa

Bisa binciken da Dr Auwal Sani Salihu na asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano dake jihar…

Kano: Wadanda babu zargin cin hanci da rashawa akansu ne zasu zama kwamishinoni – Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi jawabin bankwana da shuwagabannin ma’aikatan jihar Kano tare…

Bamu da wani babban buri illa sake gina ‘Yankin Arewa maso Gabas – Osinbajo

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ce sake gina yankin arewa maso gabashin Najeriya shine…

Sanatoci sun aminta da kudirin Shehu Sani akan mayar da Kadpoly zuwa Babbar Jami’ar Fasaha

Majalissar dattawan Najeriya ta 8, ta aminta da kudirin mayar da Kaduna State Polythecnic zuwa babbar…

Najeriya tana da masu tabin hankali miliyan 60 – Ma’aikatar Lafiya

“Ciwon Hauka a Najeriya yana karuwa sosai. Mutane suna kara samun tabin hankali bisa wahalhalun da…

Buhari zai gina sabon dakin saukar fasinjojin jiragen sama a jihar Legas akan Naira Biliyan 14 – Minista

Ministan harkokin sufurin jiragen saman Najeriya, Hadi Siriki ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta…

Akwai matsala a Najeriyar da ‘yan siyasar neman duniya suke jagoranta – Dauda Dangalan

Dattijo Alhaji Muhammadu Dauda Dangalan, dan gwagwarmaya a jami’iyyar NEPU, PRP da PDP, ya bayyana cewa…

Duk mai hankali bazai hada ni da su Sheikh Dahiru Bauchi, Kabiru Gombe da Dangote ba – Adamu Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin…

Anyi yunkurin harba makamai masu linzami a birnin Makkah da Jeddah.

Rundunar sojin saman Saudiyya ta ce ta samu nasarar dakile wasu hare-haren makamai masu linzami biyu…

INEC ta kwace ‘Certificate’ 20 na APC daga cikin jimillar 25 da aka kwace bisa umarnin Kotu

Babbar hukumar zabe ta INEC ta kwace jimillar takardar shaidar lashe zabe ”Certificate of Return” guda…

Ko yaron da baya magana yasan waye Adamu Zango – Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin…

Gwamnoni sun roki Buhari ya cire dokar bai wa kananan hukumomi kudadensu kai tsaye

Gwamnonin Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu ga sabuwar dokar bawa kananan hukumomi kudadensu kai tsaye.…

An nada Sarakunan Kano da kyakkyawar niyya ne, ba abinda zai rushe su – Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Umar Abdullahi Ganduje ya bada tabbacin cewa karin masarautu 4 da jihar tayi…

%d bloggers like this: