Taskar Matasa: Abbas Nabayi, matashi mai zanen da yafi hoton kyamara

A cigaba da shirin DABO FM na binciko hazikan matasan Arewa wadanda suke da baiwa a fannoni daban daban, yau mun zakulo wani matashi da yake zane mai ban sha’awa … Continue reading Taskar Matasa: Abbas Nabayi, matashi mai zanen da yafi hoton kyamara