ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke Kwamishina, bayan yunkurin keta takardar tattara sakamako

‘Yan sanda sun samu nasarar cafke kwamishinan kananan hukumomi na jira Kano, Murtala Sulen Garo a daren yau Litinin da misalin karfe 1:40 na dare. Kwamishinan wanda suke tare da … Continue reading ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke Kwamishina, bayan yunkurin keta takardar tattara sakamako