‘Yan sanda sun samu nasarar cafke kwamishinan kananan hukumomi na jira Kano, Murtala Sulen Garo a daren yau Litinin da misalin karfe 1:40 na dare.
Kwamishinan wanda suke tare da mataimakin gwamnan jihar Kano sunyi runkurin yaga takardar tattara sakamako a karamar hukumar Nassarawa.