Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi za ta dauki sabbin Ma’aikata

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, tana neman sabbin Ma’aikata. DABO FM ta binciko cewa; Hukumar ta bayyana haka ne a shafinta na yanar gizo gizo... Read more »

Daukar Aiki: Kamfanin Dangote da Abdussamad BUA suna neman sabbin Ma’aikata

Daga cikin manyan kamfanonin simiti a Najeriya, Dangote da BUA Group, suna neman sabbin maaikata a wannan zangon. Kamfanin BUA da Abdussamad Rabiu yake jagoranta yayi shelar neman ma’aikatan... Read more »

Sabon tsarin MTN ‘1GB Data’ hade da kudin kira na N2000 akan N1000

Ko kasan sabon tsarin ‘Data’ hade da kudin kira na Naira 1000 daga kamfanin sadarwa na MTN? Tsarin MTN XtraValue zai baka damar samun Data kimanin 1GB hadi da... Read more »