Rabilu Musa , wanda aka fi sani da Dan Ibro, fitaccen jarumi, jarumin barkwanci, mashiryin fim hakazalika mai bayar da umarni, ya kasance dan wasan barkwanci da masa’antar Kannywood bata taba samu ba har zuwa mutuwarshi a shekarar 2014. Tin daga lokacin, mutane suka shiga tunanin ko waye zai iyaContinue Reading

A ranar 27 ga watan Disambar 2019, jarumin kasar Indiya, Salman Khan, ya cika shekaru 54 a duniya. Hakan yasa fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Ali Nuhu, ya tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi. Ali Nuhu, ya garzaya shafinshi na Instagram domin taya fitaccen jarumin Murna a ranar 27 ga Disamba, indaContinue Reading

Sashin labarai na kamfanin haska fina-finan Hausa, Northflix ya bayyana cewa; Shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmad Lawal ya ba wa jarumin fina-finan Hausa Mustapha Nabraska mukamin mai ba shi shawara na musamman. “A ranar Larabar da ta gabata ne Nabraska ya bayyana a shafinsa na sada zumunta na instagram indaContinue Reading

Fitaccen mawakin siyasar, Dauda Adamu Rarara, ya fitar da sabuwar wakar biyo bayan nasarar da shugaba Muhammadu Buhari ya samu a kotun koli akan abokin takararshi, Atiku Abubakar na jami’iyyar PDP. Kalli Bidiyon anan https://youtu.be/TZCHr2jq3-Q Karin Labarai

Shahararren dan wasan Barkwanci na masana’antar Kannywood, Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Nabruska ya bayyana ficewarshi daga masana’antar. Hakan na zuwa ne jim kadan bayan kamun Sunusi Oscar, daya daga cikin Darakta a masana’antar Kannywood. Nabruska ya bayyana cewa bazai sake fitowa a fim din Hausa ba harContinue Reading