Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin London. Majiyar Dabo FM ta bayyana Junaid na cewa: “Sanusin ya nemi Osinbajo ya bashi kujerar mataimakin shugaban kasa idanContinue Reading

Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar a gaban kotun kare kukan ka. Rahoton da Dabo FM ta samu daga jaridar PoliticsDigest ya bayyana wannan kalamai sunzoContinue Reading

Gwamnatin jihar Kano karkashi jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sake gina Farin Masallaci wanda tsohon gwamna, Rabiu Musa Kwankwaso ya rushe zamanin yana gwamna. Rahoton Dabo FM ya tabbatar da sake ginin masallacin dake kan titin Kano zuwa Zaria, Kwankwaso dai ya rushe masallacin ne bisa kokarin fadada titinContinue Reading

Jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tumbuke wa daga babbar kotun kasa wadda ke karkashi babban mai sharia na kasa, CJN Tanko Muhammad. Rahoton da Dabo FM ta hada ya bayyana cewa kimanin gwamnoni 5 ke jiran hukuncin babbar kotun, inda gwamnonin da magoya bayan su suke cikin dari-dari. Yanke hukunciContinue Reading

Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammad Buhari, Malam Garba Shehu ya bayya cewa iyalan shugaban kasa n lasisin hawa jirgin fadar gwamnati domin halartar kowane taro. Garba Shehu yayi martani ne game da masu kace nace a kan amsa gayyata da diyar shugaban kasa, Hanan Buhari tayi na halartarContinue Reading

Buba Galadima

Alhaji Buba Galadima, shugaban tsagin R-APC ya bayyana cewar baya bukaci sasantawa tsakaninshi da shugaba Muhammadu Buhari. Da yake tattaunawa da jaridar Independent a ranar Laraba, Alhaji Buba Galadima yace babu matsala tsakaninsu balle ayi batun sasanci. Buba Galadima ya kara da cewar tsakaninshi da shugaba Buhari babu takun sakarContinue Reading

Shugabancin darikar Kwankwasiyya ya bayyana shirinsa na hukunta wanda ake zargi da hada bidiyon ‘auren shugaba Buhari’. Auren da ya bayyana cewa babu batunshi kamar yacce aka tabbatar. Sunusi Bature Dawakin Tofa, mai magana da yawun dan takarar gwamnan jihar a PDP, ya bayyanawa Daily Trust cewa kungiyar ta KwankwasiyyaContinue Reading

Shugaban kwamitin amintattun jami’iyyar PDP na kasa, Walid Jibrin, ya bayyana yacce ake yi masa barazana domin yaki ambatar Atiku Abubakar a matsayin wanda zaiyi takarar PDP a 2023. Jibrin, ya bayyana haka ne yayin da yayi taron manema labarai a ranar Alhamis a gidanshi dake jihar Kaduna kamar yacceContinue Reading

Jigo a jam’iyyar APC ta jihar Zamfara, Sanata Kabir Marafa ya nesanta kansa daga taron ‘yan takarkarun gwamna na jihar wato G-8, wanda Abdulaziz Yari ya kira. Rahotan Dabo FM ya bayyana cewa wannan ya biyo bayan wata sanarwa da sakataren Jam’iyyar APC ta tsagin Abdulazeez Yari, Shehu Isa yaContinue Reading

Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Jagorori irinsu Major Hamza Al- Mustapha, Tambuwal, Sule Lamido, suna da matukar sha’awar darewa karagar mulkin Najeriya. Sai dai masana harkokin siyasa suna yi musu kalloContinue Reading