Labarai Gwamnatin Kwara zata mayarwa da alhazan jihar canjinsu na kudaden Hajjin bara by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Gwamnatin jihar Kwara ta amincewa da maida wa alhazan jihar da suka je hajjin shekarar da ta shude canjin da aka samu na Naira miliyan 21. Sakataren hukumar Alhazan jihar, … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail