Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana ziyarar da masu madafun ikon jihar Kano suka kai wa shugaba Buhari a matsayin ziyarar ‘godiya’. A yau Juma’a ne dai gwamnan ya jagoranci shuwagabannin siyasa da na sarauta a jihar zuwa wajen shugaba Buhari a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja.Continue Reading

Muhammad Aliyu Jami’in rundunar yan sandan Najeriya, Eze, ya rataye kanshi a bayan kantar sashin binciken manyan laifuka dake Yaba. An dai garkame dan sandan ne bayan zargi da ake akanshi na harbe wani mutum ba bisa ka’ida ba. “An kawoshi cibiyar ne domin a bincike shi tare da hukuntaContinue Reading