Manyan labaran sassan duniya cikin harshen Hausa.
Hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya reshen jihar Ogun, ta kama wata tsohuwa yar shekara 101 da ake zargi da siyar da tabar wiwi. An …
Manyan labaran sassan duniya cikin harshen Hausa.
Hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya reshen jihar Ogun, ta kama wata tsohuwa yar shekara 101 da ake zargi da siyar da tabar wiwi. An …
Gobara ta tashi a wani gini mai ɗauke da ofisoshi a Kasuwar ’Yan Canji da aka fi sani da WAPA, da ke ƙaramar hukumar Fagge a birnin Kano. Wutar ta …
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta kama wata matashiya mai shekaru 19 a ƙaramar hukumar Zuru, bisa zargin satar jariri da kuma kai shi wajen mijinta tana gabatar da shi …
Hukumar SASA mai yaƙi da ayyukan da suka shafi tilastawa mutane aikata laifuka ta Jihar Anambra, tare da haɗin gwiwar Ma’aikatar Harkokin Mata da Jin Daɗin Al’umma ta jihar, sun …
Rundunar yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da kama wani magidanci mai suna Peter Sinamai mai shekaru 40 bisa zargin hallaka mahaifinshi tare da jefa shi cikin rijiya. Rundunanar ta …
Wasu fusatattun matasa sun cinna wa motar Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) wuta bayan wani hatsari da ya faru a yankin Kwanar Dawaki da ke …
……, Su na Neman Kudin Fansa Nira Miliyan 50 Wasu mutane da ake zargin ’yan fashin daji ne sun yi garkuwa da sabbin sojojin kasar nan guda uku wadanda suka …
Da misalin karfe 1 na rana ne wata motar tankar mai da ke shake da man getir ta fadi a kusa da gidan man NNPC a yankin Dan Magaji kan …
A ranar 25 ga watan Disamba ce, miliyoyin mabiya addinin kirista suka gudanar da bikin ranar harhuwar Annabi Isa, na shekaru 2020. A kullum shuwagabanni suna mika sakon zaman lafiya …
A shirye-shiryen ta na cigaba da gudanar da harkokin karatu tun bayan rufe makarantu kusan watanni bakwai da suka gabata saboda barkewar annobar Covid-19, makarantar kimiyya da fasaha ta Nuhu …
Hadakar kungiyoyin darikun sufaye karkashin jagorancin kungiyar fityanul Islam ta kasa raeshen Jihar Kaduna da kwamitin shirya zagayen mauludi na garin Zariya da kwamitin shirya Tafsirin Al-qur’an mai girma na …
Iyan Zazzau, Bashir Aminu ya maka Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa’i a kotu bisa naɗin Ahmad Nuhu Bamalli sabon Sarkin Zazzau. Rahoton Dabo FM ya bayyana Iyan Zazzau ya shigar …
An zargi wani mutum mai suna Badamasi ma’aikaci a Jami’ar Ahmadu Bello Zaria da lalata da diyarsa da ya haifa. Badamasi mazaunin Anguwar ‘Yar tsamiya hayin Dogo Samarun Zariya Samarun …
Wani matashi mai suna Musa Umar ya jaddada aniyar sa ta gudanar da tattaki daga karamar hukumar Giwa ta Jihar Kaduna zuwa Jihar Zamfara domin saduwa da babban masoyin sa …
Kwalejin horas da aikin Noma da ke karkashin Jami’ar Ahmdu Bello Zariya, ta shirya domin cigaba da bunkasa a bangaren aikin Gona da samar da kwarewa ga dalibai da suke …
An bayyana matsalar karuwar samun masu aikata fyade a matsayin babbar damuwa da ke kawo tarnaki ga cigaban al’umma musamman tunda yanzu ba mata kadai ba har da maza ake …
Gwamnatin Jihar Kaduna ta mayar da almajirai sama da dubu 35 zuwa Jihohi 17 da ma wanda suka zo daga kasashe makofta. Kwamishiniyar kula da harkokin Mata da walwalar Jama’a, …
Tun bayan zantawar da wani Jami’in rundanar sojin Najeriya mai suna Kaftin Zakari Sani, ya yi inda ya roki gwamantin tarayya da rundunar sojin Najeriya domin kawo masa dauki bisa …
Yanzu haka Jami’an rundunar soji ta makarantar horas da kwaratan soji da ke Zariya sun dukufa wurin binciko gaskiyar lamarin da ya faru tsakanin wasu masu rike da mukaman Kaftin …
Yanzu haka Jami’an rundunar soji ta makarantar horas da kwaratan soji da ke Zariya sun dukufa wurin binciko gaskiyar lamarin da ya faru tsakanin wasu masu rike da mukaman Kaftin …