Labarai Legas: Matasa sun afkawa Kantin Shoprite da Sibaran na Bayye by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Wasu fusatattun matasa masu zanga-zanga sun dira kantin Shoprite dake babban titin Lekki-Epe expressway a jihar Legas a ranar Talata, 3 ga Satumba, 2019. Wannan abu ya biyo bayan hare-haren … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail