Labarai Jihar Zamfara ta rufe dukkanin iyakokinta don kariyar Coronavirus by Aisha Muhammad 6 years ago written by Aisha Muhammad Gwamnatin jihar Zamfara ta rufe dukkanin iyakokinta na shiga jihar domin rigakafin kamuwa da cutar Coronavirus. Gwamnan jihar, Bello Muhammad Matawalle ne ya bayyana haka yayin wani taro da ya … Continue Reading 6 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail