Wasanni Abdullahi Shehu ya biyawa Marayu 130 ‘yan jihar Sokoto kudin Makaranta by Dangalan Muhammad Aliyu 7 years ago written by Dangalan Muhammad Aliyu Shahararren dan kwallon Nijeriya, dan asalin jihar Sokoto, mai taka leda a kungiyar Busaspor dake kasar Yurkiya, Abdullahi A Shehu ya dauki nauyin yara marayu da marasa gata kudin karatun … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail