Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana ware Naira biliyan 1 domin ginin Masallatan Juma’a, gyaran Makabartu, Ciyarwar Azumi da wasu ayyuka na sha’anin addini Islama a shekarar 2020. Kwamishinan Ma’aikatar sha’anin addinai, Sheikh Tukur Jangebe ne ya bayyana haka yayin da yake kare kasafin kudin da ma’aikatar tayi a gaban MajalissarContinue Reading

Biyo bayan sanarwa da ta gabata daga Masarautar Bichi ta jihar Kano bisa tsige wasu hakimai guda 5 (dake karkashin Masarautar kamar yacce sabuwar dokar Sarakunan jihar ta tanada) bisa rashin yi wa Sarkin Bichi mubaya’a. Daga cikin hakiman akwai Sarkin Bai – Hakimin Dambatta, Alhaji Mukhtar Adnan (Shugaban KabilarContinue Reading

Cece-kuce ya barke tin dai bayan fitowar batun taron da diyar shugaba Muhammadu Buhari ta shirya wanda mahalarta taron zasu biya N10,000 a matsayin kudin shiga. Zahra dai ta shirya taron ne domin baiwa mutane labarinta na musamman wanda tace zai taimakawa mahalartan wajen kauracewa cin zarafi ko barazanar shafukanContinue Reading

Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake ganin babu wanda zai kai labari wajen karawa da shugaba Muhammadu Buhari, adadin wadanda suka nuna aniyarsu ta neman kejararContinue Reading