Labarai Mabiyin Kwankwasiyya ne ya hada labaran ranar daurin auren Buhari da Sadiya Umar – DSS by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online A ranar Juma’a, mai kakarin hukumar DSS, Peter Afunanya, ta tabbatar da kamun wani Sulaiman Kabiru, wanda ake ya fara hada labaran auren shugaba Buhari da Minista Sadiya Umar Faruk. … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail