Labarai Kajuru: ‘Yan Bindiga sun kashe mutum 21 tare da yin awon gaba da Shanu 50 a Kaduna – ‘Yan Sanda by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Rundunar ‘Yan Sanda reshen jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum 21 tare da awon gaba da Shanu 50 a kauyen Ungwan Aku dake karamar hukumar Kajuru, jihar … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail