Labarai EFCC ta kame zababben dan Majalissar jihar Kwara akan cuwa-cuwar miliyan 26 by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta kama zababben dan majalissar jihar Kwara, Abdulgafar Ayinla, akan cuwa-cuwar Naira miliyan 26 na siyar da wani gida. Dan majalissar … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail