Siyasa Idan har na soki Jonathan, ya zama dole in soki shugaba Buhari – Mal. Idris Bauchi by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Mallam Idris Abdulaziz, Bauchi, wanda jami’an DSS suka tsare ya bayyana cewa jami’an tsaron sun kame shi ne bayan sun zargeshi da sukar shugaba Muhammadu Buhari. Malamin da aka saki … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail