Kwamitin ganin wata na Sarkin Musulmin Najeriya ya ce bai samu sahihin rahotan ganin jinjirin watan Muharram a fadin Najeriya ba. Kwamitin ya ce ranar Alhamis da ta yi dai …
Tag:
Ganin Wata
-
A dai dai lokacin da watan karshe na jadawalin watannin Addinin Musulunci, Zhul Hijja ya zo karshe, kasashen Musulmai sun fara duban sabon wata. Zuwa yanzu, kasashen Jordan da Aljeriya …
