Labarai Katsina: Matasa 3 dake yiwa kasa hiduma a NYSC sun rasa Rayukansu a hatsarin Mota by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Matasa 3 dake aikin bautar kasa na hukumar NYSC sun rasa rayukansu a wani hadarin Mota da ya ritsa dasu a jihar Katsina. Hukumar NYSC ce ta tabbtar da hakan … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail