Siyasa Farfesa Attahiru Jega ya shiga Jami’iyyar PRP by Dabo Online 7 years ago written by Dabo Online Tsohon shugaban hukumar zaben Najeriya, Farfesa Attahiru Jega, ya shiga jami’iyyar PRP ta Mallam Aminu Kano. Sakataren yada labaran jami’iyyar, Abdul Gombe ne ya bayyana haka a wata takarda mai … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail