Kamfananin dake rarraba wutar lantarki na ‘KEDCO’ ya bayyana shirinshi ya katse haske wutar lantarki a jihohin Kano, Katsina da Jigawa bisa rikakken bashin da suke bin mutane. Shugaban gudanarwar …
Tag:
Kedco
-
Labarai
Kamfanin Lantarki na KEDCO ya na bin Kanawa bashin Naira biliyan 148
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamfanin dillancin wutar Lantarki na KEDCO yana bin Kanawa bashi Naira biliyan 148 na kudin wutar lantarki. Kamfanin na KEDCO ya roki mutanen jihar Kano da su sauke nauyin da …
