Rade-radin da yake bazuwa a kunnuwan al’umma na samun kyuatar kujerar Umara da dalibar nan Rafi’atu ta samu daga wani kamfanin shirya tafiye-tafiye a jihar Kano. Hakan yasa DABO FM …
Tag:
Labaran Cikin Gida
-
Labarai
Dalibar da ta rubuta ‘Abba Gida Gida’ a hijabi ta samu tagomashi daga mabiya Kwankwasiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDalibar dai ta samu tagomashi ne biyo bayan rubutun ‘Abba Gida Gida’ da tayi a jikin Hijabinta a ranar da take kammala karatun ta na Sakandire a watan Julin shekarar …
