Labarai Tarauni: Hanan Buhari zata kaddamar da koyar da mata 100 ilimin daukar hoto wanda dan majalisa ya dauki nauyi by Muhammad Isma’il Makama 7 years ago written by Muhammad Isma’il Makama Dan majalisa mai wakiltar Tarauni, Hafizu Kawu ya dauki nayin mata 100 domin koyon ilimin daukar hoto wanda Hanan Buhari zata kaddamar a karamar hukumar Tarauni. Dabo FM ta zanta … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail