
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya mayarwa jaridar ThePunch da martani bayan ta zargi Buhari da mulkin kama karya tare da fakewa da damukuradiyya. Dabo FM ta jiyo Yahaya Bello yana cewa:... Read more
Jigo a jam’iyyar APC ta jihar Zamfara, Sanata Kabir Marafa ya nesanta kansa daga taron ‘yan takarkarun gwamna na jihar wato G-8, wanda Abdulaziz Yari ya kira. Rahotan Dabo FM ya... Read more
Gwamnan jihar Kaduna, Mal Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa, a yanzu haka duk fadin Najeriya babu babbar haya da ke da tsaron hanyar Kaduna zuwa Abuja. Dabo FM ta jiyo gwamnan yana bayyana hak... Read more
Tun a cikin watan Oktoba ne tsamin dangantaka ya tsananta tsakanin iyalan Mamman Daura da A’isha Buhari bayan ta dawo daga balaguron watanni biyu daga Turai. Wani faifan bidiyo da aka yada a... Read more
Wani mutumin Dutsin-ma a ta jihar Kaatsina ya sanya ranar rada sabon sunan sa bayan ya canza daga Buhari zuwa Sulaiman. Wannan ya biyo bayan abinda ya kira yaudara da matsanancin hali da yak... Read more
Rikici ya barke tsakanin tsoffin Gwamnonin Sokoto a filin jirgin sama na Sultan Abubakar III dake garin Sokoto wato Attahiru Bafarawa da Sanata Wamakko a ranar Litinin. Wamakko dai shine mat... Read more
Babbar kotun tarayya dake jihar Kano ta sanya ranar 17 ga watan nan domin fara sauraron karar da masu nada Sarki suka shigar. Karar dai na kalubantar kafa sabuwar dokar kafa Masarautu ta 201... Read more
Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a matsayi... Read more
Gwamnan Zamfara Bello Matawalle ya cewa sabbin Kwamishinonin sa 19 da masu bashi shawara 28 cewa zai gwada sune na wata uku kacal. Kafar yada labarai ta Dabo FM ta jiyo gwamnan yana bayyana... Read more
BabyCenter wata hukuma ce ta duniya da take kula da rijistar sunayen da ake sanya wa jarirai musamman a kasashen turawa da sauran manyan kasashen duniya. A rahoton Dabo FM, BabyCenter ta fit... Read more
Garo dai itace mahaifar kwamishin kananan hukumomi Alhaji Murtala Sule Garo, da kuma wasu manya da suka rike madafun iko a Najeriya. Ƙauyen Alkalawa da ke mazaɓar Garo a cikin ƙaramar hukuma... Read more
Wani mamba a jam’iyyar APC a jihar Ebonyi, Charles Oko Enya ya janye karar da ya shigar domin sahalewa shugaba Buhari damar sake tsaya wa takara a karo na 3. Rahoton Dabo FM na jaridar... Read more
A wani bincike na Dabo FM, Daily Nigerian tayi ido biyu da ita wannan sabuwar doka mai cike da bukatun Gwamna Ganduje, wadannan sune jerin manyan abubuwa biyar da zasu faru idan dokar ta sam... Read more
‘Yar gidan Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ta samu maki mafi daraja a digirin data kammala. Dabo FM ta samo rahoton daga bakin mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari wanda ta wallaf... Read more
Hukumar yaki da cin hanici da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati a Najeriya EFCC ta ce ta cafke wani mutum da yake sojan-gona a matsayin shugaban hukumar wato Ibrahim Magu. Rahiton... Read more
Tsohon gomnan Zamfara, Ahmed Sani Yariman Bakura yace zai tsaya takarar shugaban kasa saboda wahayin da aka saukar masa ta hannun abokin sa. A rahoton da Dabo FM ta samu ta gidan talabijin n... Read more
Dan Majalisa mai wakiltar Takai da Sumaila a Jam’iyyar APC, Hon Shamsuddeen Dambazau ya raba gagarumin tallafi ga wadanda iftila’i ya afkawa a kananun hukumomin da yake wakilta.... Read more
‘Push up bra’ shine sunan da ake kiran bireziyar acuci maza, inda Kwarrariyar likita a asibitin Spacialist dake jihar Bauchi, Dr Habiba Ismail tayi kira da mata dasu guji irin wa... Read more
Ma’aikatar lura da arzikin man fetur wato DPR ta daina ba da damar gina gidan mai tare da janye ba da lasisi ga gidajen mai dake da kusancin kilomita 20 da iyakokin Nijeriya har lokacin da A... Read more
Sabon bincike ya nuna cewa yaren Hausa da akafi yi a Arewacin Najeriya da wasu kasashen Afirka irinsu Kamaru, Nijar, da Chadi ce yare ta 11 a duniya. A cewar Spectator Index, bincike ya nuna... Read more