Siyasa Zaben Gwamna: El-Rufa’i na jami’iyyar APC ya lashe zaben gwamnan Kaduna karo na biyu by Dangalan Muhammad Aliyu 7 years ago written by Dangalan Muhammad Aliyu Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya zama zabbaben gwamnan jihar Kaduna. El Rufai ya samu nasara akan abokin hamayarrashi na jami’iyyar PDP, Isah Ashiru da kuri’a 1,045,247. APC: 1,045,247 PDP: … Continue Reading 7 years ago 0 comments 0 FacebookTwitterPinterestEmail