Ko Sheikh Zakzaky zai warke a kasa da kwanaki 1416 da suka ragewa Buhari da El-Rufai?

Takaddama tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da shugaban IMN ta faro asali ne tin a shekarar 2015, a dai dai lokacin da gwamnati ta kama shugaban a matsayin alhakin tsare... Read more »

EL-Rufai ya gindaya tsauraren sharuda 7 kafin amincewa da tafiyar Al-Zakzaky kasar Indiya

Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ta zayyana sharuda 7 da za’a cika kafin ta amince da tafiyar Zakzaky zuwa kasar Indiya neman lafiya. DABO FM... Read more »

KADUNA: El-Rufa’i ya ruguje dukkanin Jami’an Gwamnatin Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya bawa dukkanin mukarraban gwamnatinshi umarnin rubuta takardar ajiye aiki. Jaridar The Nation ta rawaito cewa Gwamna ya bada umarnin ne ga dukkan... Read more »

Tsaro: Tawagar El-Rufa’i ta tarwatsa dandazon masu garkuwa da mutane a kan titi Kaduna-Abuja

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i ya jagoranci tawagar jami’an tsaro wajen fatattakar masu garkuwa da mutane a kan tituna. A cikin makonnan dai aka samu rahotanni dake nuni... Read more »

Kaduna: Banyi hatsari ba, ina nan da raina cikin koshin lafiya – El- Rufa’i

Zababben Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i, ya bayyana cewa yana nan da ranshi kuma babu hatsarin daya ritsa dashi. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata ganawa  da... Read more »

Zaben Gwamna: El-Rufa’i na jami’iyyar APC ya lashe zaben gwamnan Kaduna karo na biyu

Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya zama zabbaben gwamnan jihar Kaduna. El Rufai ya samu nasara akan abokin hamayarrashi na jami’iyyar PDP, Isah Ashiru da kuri’a 1,045,247. APC: 1,045,247... Read more »