Zaben Gwamna: El-Rufa’i na jami’iyyar APC ya lashe zaben gwamnan Kaduna karo na biyu

Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya zama zabbaben gwamnan jihar Kaduna.

El Rufai ya samu nasara akan abokin hamayarrashi na jami’iyyar PDP, Isah Ashiru da kuri’a 1,045,247.

APC: 1,045,247

PDP: 814,168

%d bloggers like this: