Jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tumbuke wa daga babbar kotun kasa wadda ke karkashi babban mai sharia na kasa, CJN Tanko Muhammad. Rahoton da Dabo FM ta hada ya bayyana …
Tag:
Wamakko
-
Rikici ya barke tsakanin tsoffin Gwamnonin Sokoto a filin jirgin sama na Sultan Abubakar III dake garin Sokoto wato Attahiru Bafarawa da Sanata Wamakko a ranar Litinin. Wamakko dai shine …
-
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arerwa, Aliyu Wamakko ya kammala shirye-shirye domin gina katafariyar Jami’a mai zaman kanta a jihar ta Sokoto. Rahotanni sun bayyana cewa …
