Cece-kuce ya barke tin dai bayan fitowar batun taron da diyar shugaba Muhammadu Buhari ta shirya wanda mahalarta taron zasu biya N10,000 a matsayin kudin shiga. Zahra dai ta shirya …
Tag:
Zahra Buhari
-
Labarai
Zahra Buhari ta shirya taron bada shawarwari, mahalarta zasu biya kudin shiga na N10,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDiyar shugaba Muhammadu Buhari, Zahra Muhammad Buhari, ta shirya taro domin tattaunawa da mutane akan batutuwan yanar gizo. DABO FM ta tattara cewa Zahra Buhari, zata yi magana da mutane …
