Home LabaraiAn fitar da sabuwar Siffar Andriod na 10 mai suna ‘Andriod Q’

An fitar da sabuwar Siffar Andriod na 10 mai suna ‘Andriod Q’

by Dabo Online
0 comments

A ranar Alhamis, kamfanin Andriod ya fitar da sabon Samfurin tafiyar da tsarin aikin mai suna Andriod Q.

Kamfanin ya bayyana za’a rika kiran sabon samfurin Andriod Q da sunan Andrion 10.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00