(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

An daura auren tagwaye ‘yan shekaru 6 a Thailand.

Karatun minti 1
cc: DailyMail UK

Guitar da kanwarshi Wiki sun angwance ne bayan da iyayensu suka ce sun fara soyayye ne tin kafin suzo duniya.Tagwayen wadanda aka haifa a watan Satunbar shekarar 2012 a kasar Thailand sunyi aure ne bayan da iyayensu sukayi amanna da cewa ‘yayannasu masoyan juna ne tin kafin suzo duniya.

Guita da Wiki sun angon ce a wani babban shagali da aka shirya a wani katafaren dakin taro na Samut Prakan dake birnin Bangkok wanda ya samu halartar dumbin mutane kama daga ‘yan uwa zuwa abokanan arziki.

cc: DailyMail UK
cc: DailyMail UK

Munyi musu aure ne saboda imani da addininmu wanda ya bayyana mana akwai soyyaya mai karfi tsakanin tagwaye kuma munyi musu ne da gaggawa saboda in suka girma zasu iya bijirewa koyarwar addininmu – Mahaifin tagwayen Mr. Amornsan Sunthorn Malirat

Zasu zama abokai masu son junansu tareda zamu rayuwa mai cike da farinciki kuma hakan zai taimaka musu wajen kara aure a nan gama.- Mahaifiyar tagwayen- Mrs Phacharaporn

Guitar ya biya sadakin kanwartashi wanda yakai naira miliyan biyu da dubu dari biyu da arba’in da biyu (200,00 baht) (N2,242,00)  hadi da zinare mai darajar naira dubu dari hudu da sittin da biyu da dari da ashirin.

cc: DailyMail UK
cc: DailyMail UK

Karin Labarai

Sabbi daga Blog