11
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauya sunan hukumar Gidan Yari zuwa Hukumar Gidan Gyara.
Shugaban ya sanya hannun ne biyo amincewar Majalissar Najeriya.
Cikakken bayanan na zuwa…
