(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Munji dadin taron yau – Masu siyarda jar hula

Karatun minti 1

Jar hula alama ce ta mabiya darikar Kwankwasiyya a Najeriya musamman arewaci, inda ba kasafai aka fiye saka ta ba.

Taron da aka gudanar yau a jihar Kano, taron jami’iyyar PDP, anga jar hula kamar an mata sakawar karshe a Kano.

Masu siyarda jar hular sun nuna farin cikinsu bisa yacce sukayi cinikin hular sosai.

Kamfanin dillancin labarai na NAN ya tattauna da wani mai sana’ar saida hula, ya shaida mata cewa yau ya saida jar hular tafi guda 300.

Data kara zantawa da wani shima ya shaida ya siyarda sama da guda 500 wacce kowannensu takai naira 200.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog