Shugaban kungiyar Izala Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau da tawagarsa, ya ziyarci filin da gwamnatin jihar Rivers ta rusa Masallaci inda dubannin Al’ummar musulmi ke gudanar da salloli biyar tare …
Tag:
Jihar Ribas
-
Iblis dai wani hatsabibin mai garkuwa da mutane ne dake jihar Ribas, inda rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Ribas a ranar Litinin suka samu nasarar kashe wannan gawurtaccen mai …
-
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace Gwamnatin jihar bata rushe Masallaci kamar yacce ake ta yadawa ba. Gwamnan ya bayyana labaran a matsayin na karya, ya kuma kalubalanci wadanda suke …
