Hukumar kula da cunkoson ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA ta fara kamen masu hawa baburan da ba’a basu shaidar izinin tuƙi ba. Dabo FM ta rawaito ɗaya daga wanda …
Tag:
Karota
-
Labarai
Akwai yiwuwar hana sana’ar tuka ‘Babur mai kafa 3’ a jihar Kano – Dan Agundi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon shugaban hukumar KAROTA ta jihar Kano, Hon Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar ta haramta tuka babur din ‘Adaidaita Sahu’ a jihar. Sashin Hausa na …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta haramta lika hotuna ko rubutu a jikin motoci da babura masu kafa 3
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano ‘KAROTA’ ta haramta lika duk wasu nau’ikan hotuna a jikin baburan Adaidaita sahu da motoci a jihar Kano. GIdan Rediyon …
