An shawarci mai Martaba Sarkin Zazzau Ambasada Malam Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi amfani da damar da ya samu wajen samar da aikin yi ga matasa, don kauce wa zaman …
Tag:
Sarkin Zazzau
-
Labarai
Yariman Zazzau Alhaji Manniru Ja’afaru ya nesanta kan shi daga labarin nada shi Sarkin Zazzau
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai girma yariman Zazzau, Alhaji Manniru ya nesanta kan sa daga wasu rahotannin da suka ce gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ya nada shi sabon Sarkin Zazzau. Yariman ya bayyana haka …
-
Mai martaba Sarkin ZazZau, Alhaji Dr Shehu Idris ya rasu yau Lahadi, DABO FM ta tabbatar. Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin ya rasu ne yau Lahadi a birnin Abuja bayan …
-
Babban LabariKiwon Lafiya
Ku bi umarnin gwamnati tare da girmama shawarwarin masana kiwon lafiya – Sarkin Zazzau
Sarkin Zazzau, mai martaba Alhaji Shehu Idris, ya yi kira ga al’umma da su bi umarnin gwamnti tare da bin duk shawarwarin masana kiwon lafiya domin dakile yaduwar cutar Kwabid19. …
