Wani jigo a jama’iyyar Apc kuma shugaban al’umma a karamar hukumar Zaria Jihar Kaduna, Alhaji Sama’ila Musa Sarkin Gandun Zazzau, ya bayyana matakin da wasu kansilolin karamar hukumar suka dauka na shirin tsige shugaban karamar hukumar Injiniya Aliyu Idris Ibrahim a matsayin son rai da son zuciya maras amfani daContinue Reading

Wasu dattijai masu kishin karamar hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna, karkashin jagorancin kungiyar ci gaban waje, wato Waje District Development Association, WDDA. sun fara kokarin sasanta rikicin da ya kunno kai tsakanin bangaren dokoki da na zartaswa a karamar hukumar. Zaman da masu ruwa da tsakin suka fara, yaContinue Reading

A karon farko a tarihi, majalisar mulki ta karamar hukumar Zariya dake Jihar Kaduna, ta gabatar da kasafin kudin shekarar 2020 a gaban majalisar kansilolin karamar hukumar. Da yake gabatar da kasafin kudin a rubuce a ranar Alhamis din nan, shugaban karamar hukumar, Injiniya Aliyu Idris Ibrahim, ya yi takaitaccenContinue Reading

Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta kasa reshen Jihar Kaduna, Sheikh Rabi’u Abdullahi Zariya, ya jagoranci tawaga ta musamman, domin kai gaisuwan ban girma ga mai Martaba Sarkin Zazzau kuma Shugaban Majalisar Sarakunan Jihar Kaduna, Alh Shehu Idris, da bayyana masa shirye-shiryen da Kungiyar ke yi, na gudanar da gagarumin wa’aziContinue Reading

Minna, jihar Niger. Tsohon Shugaban Majalisar Matasan Nijeriya, kuma mai sharhi a kan lamuran yau da kullum Kwamared Abdullahi Abdulmajeed, ya shawarci Matasa su guji siyasar a mutu ko a yi rai ko kuma siyar da kuri’ar su musamman a ranar zabe. Kwamared Abdullahi, ya kwatanta yin hakan a matsayinContinue Reading