Tallafin Kwabid-19: Gwamnatin Jihar Jigawa ta karbi kayan abinci tirela 110 daga cikin tireloli 150 da gwamnatin tarayya ta bayar gudummawa domin rage radadin Koronabairas. Gwamnan jihar, Muhammadu Badaru Abubakar …
Tag:
tallafin gwamnati
-
Motoci kirar Tirela sama da guda 100 sun kamo hanyar jihar Kano da yammacin yau Talata. Ma’aikatar kula da ayyukan jinkai da bala’i karkashin jagorancin Haj. Sadiya Umar Faruk ce …
-
Labarai
Babu wadanda suke iya saka katin N100 a tallafin gwamnati – Minista
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya tace ba zata kayan tallafinta bazai kai zuwa ga duk wanda ya mallaki sama da N5000 a asusun banki da kuma saka sama da N100 a waya ba. …
