Shugaban rikon kwaryar jam’iyya mai mulki a kasa, Mai Mala Buni ya bayyana cewar ‘yan Najeriya za su sha mamaki sosai nan gaba dangane da wasu jiga-jigan jam’iyyar adawa da …
Hassan M. Ringim
-
Tallafin Kwabid-19: Gwamnatin Jihar Jigawa ta karbi kayan abinci tirela 110 daga cikin tireloli 150 da gwamnatin tarayya ta bayar gudummawa domin rage radadin Koronabairas. Gwamnan jihar, Muhammadu Badaru Abubakar …
-
Amsar tambaya tare da Sheikh Yusuf Ali Tambaya: Dr. Shin wake-waken yabon Manzon Allah, (sallallahu alaihi wa sallama,) da ake ta yi da kayayyakin kade-kade na zamani, ya halasta a …
-
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar zai dauki nauyin dalibai ‘yan asalin jihar Jigawa domin yin karatun Likitanci a kasashen waje. Gwamnan ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da …
-
ZAMANTAKEWARMU. Wani abu da sau da dama yake Sosa zuciyar duk wani mai kunya da sanin yakamata shine, yanda sau da dama akan tituna ko jikin shataletale da bakin kasuwanni, …
-
Idan akwai abu daya da mutanen mutanen Arewa, kususan ‘yan bokonsu suka kware da shi shine, yaudarar juna da kokarin biyan bukatar kai kawai. Ba sai an yi sabon bayani …
-
A ranar juma’a ne wasu masana shari’ah a kasar Amurka suka rattaba hannu akan wata wasika da ta bukaci majalissun kasar da su yi kokarin tsige Donald Trump akan laifukan …
-
Sakamakon wani nazari mai dumi-dumi da aka gabatar a kasar Canada ya nuna mana cewa, a cikin mutane wadanda suke kwanciya a asibiti sakamakon kamuwa da ciwon nimoniya, masu kiba …
-
Wani binciken da aka gudanar, ya bayyana cewar a cikin kasa da shekaru biyu kawai, an yi cinikin wasu mata da suka kai dari shida da ashirin da tara zuwa …
-
Ministan sufuri na Najeriya Mr. Rotimi Amaechi ya bayyana cewar wasu marasa tarbiyya sun Kai masa hari a lokacin da ya halarci taro a birnin Madrid na kasar Andalus (Spain). …
-
Nanono Ministan aikin goba da raya karkaka Alhaji Sabo Nanono ya bayyana cewar nan da shekaru biyu kacal masu zuwa, Najeriya za ta fara futar da Shinkafa zuwa kasashen waje …
-
Idan ana maganar kula da lafiyar jiki, to ababe biyu ne suke tasowa; ko dai ayi riga-kafi, ko kuma shan magani. Kowa dai ya san yanda ake yi wa Riga-kafi …
-
Ranar laraba wata babbar kotun Abuja ta tabbatar da cewar Ibrahim Magu zai ci gaba da kasancewa shugaban rikon kwarya na hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. …
-
Labarai
Kotu ta umarci Buhari ya kwato Kudaden fansho da tsofaffin Gwamnonin da suka zama Ministoci da Sanatoci
Wata babbar kotun tarayya da ke Ikoyi a jihar Lagos, ta umarci gwamnatin tarayya da tayi amfani da ikonta wajen ganin ta karbo dukkanin makudan kudaden da tsofaffin gwamnonin kasar …
-
A wata sanarwa da mataimakin gwamna Badaru a sabbin kafafen yada labari na zamani, Auwalu D Sankara, ya saki ranar Laraba, ya bayyana kudurin gwamnatin na fara biyan albashin a …
